BRAIN WASHING,WANKIN ƘWAƘWALWA


 BAYANI AKAN ƘWAƘWALWA.

Ita Ƙwaƙwalwa Wata Nau'in Hallita ce a Jikin Ɗan Adam.

Ita ce ta Haɗa Duk Wata Jijiya da ke Jikin Ɗan Adam. 


Idan ta Samu Matsala Dukkan Mutum Ya Sami Matsala.


Binciken Kimiyya Ya Tabbatar da Cewa Ana Rainon Ƙwaƙwalwa Kamar Yanda Ake Rainon Yaro,Tun Yana Ƙaramin Har Zuwa Lokacin Riƙar sa,Ita ma Haka Ake Kula da Ita.


Yanayin Abun da Mutum Yake ci Yanayin Girman Ƙwaƙwalwar sa.Idan Mutum Ya Sami Damar Cin Abubuwa Masu Gina Jiki,To,Ita ma Ƙwaƙwalwar Zata Ginu,Tayi Girma Sosai.


Ƙwaƙwalwa Tana Yin Datti ta Yanda Mutum Zaike Manta Abubuwa Sau Tari.


DOMIN WANKE ƘWAƘWALWA

Idan Mutum Yana Son Wanke Ƙwaƙwalwar sa Zai Nemi.

1-Na'ana'a

2-Yanar Cikin Kabewa

3-Zuma

Yanar Cikin Kabewa,ita ce Wadda 'Ya'yan Ƙabewar Suke Jikin ta,Za'asameta,a Busar da Ita.


YANDA AKE AMFANI DA MAGANIN

Ana Haɗa Maganin Guri Guda Sai a Dafa shi Kamar Shayi,Idan Ya Dahu Sai a Zuba Zumar Ake Shan Maganin Lokaci Zuwa Lokaci.

Insha'allahu Wannan Haɗin Yana Wanke Ƙwaƙwalwa Sosai,Tare da Taimaka Mata Wajen Riƙe Abubuwan da Aka Koyawa Mutum.


DOMIN KARIN BAYANI

08039372822

08084866639



Post a Comment (0)
Previous Post Next Post