INFECTION SANYI

 

BAYANI AKAN CUTAR SANYI (INFECTION VIRUS)

Sanyi Wata Cuta ce,da Take Addabar Jinsin Mutane Maza da Mata.


Galibi Ana Daukar Cutar Sanyi ne,Imma ta Hanyar Saduwa da Mace Mai Ɗauke da Cutar,Ko Kuma Mace ta Dauka a Gurin Namiji Mai Ɗauke da Ita Cutar.

Ko a Dauka Dauka a Bandaki TOILET ,Idan Ya Zamto Mai Ɗauke da Cutar Sanyi Yayi Fitsari,kai da Baka da Shi Idan Kayi Fitsarin ka a Kan Nasa,Babu shakka Kaima Zaka Iya Ɗauka, Domin VIRUS ne.


ALAMOMIN CUTAR SANYI

1-Ƙaiƙayin Jiki.

2-Ƙaiƙayin Gaba.

3-Bushewar Gaba.

4-Saurin Kawowa Lokacin Saduwa

5-Jin Zafi Lokacin Saduwa ga 'Ya Mace.

6-Ɗaukewar Sha'awa ga 'Ya Mace.

7-Rashin Ƙarfin Gaba.

8-Fitar Farin Ruwa Idan Mutum Yazo Fitsari.

9-Ƙanƙancewar Mazakunta.


YAND AKE HAƊA MAGANIN

1-Namijin Goro Guda (3)

2-Kurkur Dai-dai Misalin Babban Cokali (3)

3-Citta Ɗanya Ƙwaya (5)

4-Tafarnuwa Dunƙuli (2)

5-Sassaken Mangwaro Cikin Hannu.

6-Saiwar Majanfari (RAIƊORE)

7-Saiwar Zogale Idan Tana da Kauri Asa (1)Idan Kuma Bata da Kauri Asa (2)Ko (3)

Duka Ana Haɗa su Guri Guda ne a Dake su,Sai a Nemi Ruwa Lita (4),Galan (1)Sai Zuba a Dafa Maganin,Bayan Ya Dahu Sai a Tace.


Ake Sha Safe Bayan Karyawa,Dare Bayan Cin Abinci.


Wannan Lita (4) Ɗin Haɗin Sati Ɗaya ne.


Haka Za'ayi ta Amfani da Maganin Har a Sami Sauki.





Post a Comment (0)
Previous Post Next Post