KIDNEY WASHING WANKIN ƘODA


 BAYANI AKAN INGANTACCEN MAGANIN WANKIN ƘODA.

Ganyen Yalo ne Irin Wanda Ka Sani Namu na Hausa.


Ana Ɗebo Ganyen Yalo,Sai a Sami Ruwa Mai Kyau Sai a Zuba Shi a Tukunya a Dafa shi.


Bayan Ya Dahu Sai Sauƙe Maganin,Sai a Nemi Zuma Mai Kyau Sai a Zuba a Cikin Maganin.Sai  a jira Ya Huce Kaɗan.


Bayan ya Huce da Ɗan Sauran Ɗumin sa,Sai Asha da Safe da Dare.


Insha'allahu Za'asami Waraka.


Domin Ƙarin Bayani

08039372822

08084866639


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post