AMFANIN ZURMAN,


 BAYANI AKAN AMFANIN ZURMAN

WZa Itaciya ce da Allah Ya Azurta Yankunan Arewacin Najeriya da Ita.

Idan Akace Zurman Angama Danga ne da Sunan ta.

AMFANIN SA:

Ana Amfani da Shi Wajen Magance Matsalar Ciwan Nono.

YANDA AKE AMFANI DA SHI:

Ana Zuwa a Ɗebo shi Yana Ɗanye,Sai a Daka shi.Bayan An daka shi Sai a Raba Biyu,Rabi a Busar da Shi,Rabin Kuma a Zuba Shi a Ruwa,Bayan Dan Lokaci Ya Jiƙu.Sai a Wanke Nonon da Wannan Jiƙaƙƙen,Wanda Ya Bushe Kuma Sai a Barbaɗa a kan Raunin Nonon.

Haka Zayi Tayi Har Allah Ya Kawo Waraka.


Insha'allahu Idan Ana Amfani da shi kamar yanda muka faɗa da ikon ALLAH Za'asami waraka.


1 Comments

Post a Comment
Previous Post Next Post