BAYANI AKAN MAGANIN AMOSANI
Amosani Wata Cuta ce da Take Addabar 'Yan Adama,da Hatta da Dabbobi Suna da Nasu Kalar Amosanin.
RABE-RABEN SA:
Iya ka Binkicen Kimiyya Ya Tabbatar da Cewa Kusan Amosanin Kala Biyu✌️ ne.
AKWAI
1-Amosanin Kayi
2-Amosanin Jini
To, Yanzu Magana Zamuyi Akan Amosanin Kai.
Amosanin Kai Yana da Matuƙar Hadari ga Rayuwar Ɗan Adam.
1-Yana Saka Yawan Ciwo da Ƙaiƙayin Kai.
2-Yana Sauƙa a Ido Ya Kashe Ido.
3-Tana Sauƙa a Mara,Su Hadu da Sanyi,Su Hallaka Ƙwayoyin halittar Ɗan Adam.
YANDA MAGANCE SHI:
Idan Amosanin Bai Sauƙa ba,Yana Kayi.
To,Ana Aske Gashin Kayi,Sai a Nemi 🍋 Tsami,a raba shi gida biyu,sai a matse Ruwan Nasa a Kai Ana Gogawa.Haka Zayi Tayi Har Duka Ruwan Jikin Lemon Tsamin.
Sai a Nemi Kanwa,Normal Kanwa da ka Sani,Sai a Haɗa da Ganyen Ɗaɗdoya (KAFI AMARYA ƘAMSHI).Sai Dake Su da Turmin Ƙarfe,Sai a Kwaɓa da Ruwa, A shafe Kayin da Shi,Bayan Minti Uku Awanke da Ruwa da Omo.
Haka Za'ayi ta yi Har Gashi Ya Fito a Kan.
Idan Kuma Kuma Ya Sauka a Ido.Ana Samun Ganyen Albasa,da Ganyen Madina,Azuba su a Turmi a Daka Su,Idan Sun Daku,Zakaga Suna Tururi Sai a zo Kan Turmin a Bude Baki da Idanu a rufa da Mayafi, wannan Tiririn ya Shiga cikin Hanci,Baki,Ido.
Idan Kuma Ya Sauƙa a Mara,Za'asami 'Ya'Yan Kargo,Kargo Irin Wanda ka Sani,sai a Daka Yayi Gari Sai Kake ci da Dabino,ko Goro.
ƘARIN BAYANI
Yanda Muka Faɗa Haka Za'ayi ta Amfani da Maganin Babu Adadi Kuma Babu Lokacin Dainawa Har Lokacin da Aka Sami Waraka
Insha'allahu Za'aga Amfanin Maganin Buƙatar Ƙarin Bayani Sai a Tuntuɓi Waɗannan Lambobin.
08039372822
08084866639