YANDA ZAKA KORI TSAKA DAGA GIDAN KA.


 BAYANIN YANDA ZAKA KORI TSAKA DAGA GIDAN KA.

Tsaka Wata Al'gungumar Halitta ce,Wadda Take Ɗauke da Matsaloli Masu Yawa.

Shedanun Al'janu Sun Taruwa Akan ta.

Sannan Bakin ta,Akwai Guba,Mai Saurin Halaka Ɗan Adam.

Inda Tsaka Zata Shiga Kayan sha.

1-Miya

2-Shayi.

3-Mai 

Kuma Ayi Amfani da Ɗaya Daga Cikin Abun da Muka Ambata,Babu Shakka Mutum Zai Iya Rasa Rayuwar sa Nan Take.


YANDA ZAKA MAGANCE MATSALAR TSAKA A GIDAN KA

Ana Samun Tafarnuwa Ƙulli-ƙulli,Sai a Sami Zare a Ɗaura a Jikin Tafarnuwar,Sai a Rataye a Sukurwar Ɗakin da Ake so a kore ta.


Insha'allahu Zata Bar Gurin Babu Shakka.


Allah Shi sa Adace







Post a Comment (0)
Previous Post Next Post