BAYANI AKAN MAGANIN ƘARFIN MAZA
Ƙarfin Maza Abun Buƙata ne,ga Dukkan Ɗa Namiji.
Domin Shine Girma da Ƙimar sa a Gurin Jama'a.
Dukkan Girman Matsayin Mutun Idan Ya Rasa Mazankuta Lallai,Ƙimar sa ta Taɓu da Kaso Mai Tsoka.
ABUBUWAN DA SUKE RAGE ƘARFIN MAZA
1-Hawan Jini.
2-Basur.
3-Sanyi.
4-Yawan ci da Kuma Shan Kayan,Zamani Wadanda Suke Jumawa Aleda Basu Lalace ba.
Kafin Amfani da Maganin Yana da Kyau Mutum Ya Nemi Magunan Waɗannan Abubuwan da Muka ambata.
Domin Idan Ka Kori Waɗannan Ciwukan Daga Jikin ka,Kayi Nasara Kusan 70% ta Magance Matsalar Rashin Kuzari.
YANDA AKE HAƊA MAGANIN
Ana Iya Neman Waɗannan Abubuwan Masu Zuwa.
1-Saiwar Hankufa.
2-Saiwar Ɗunɗu.
3-Saiwar Gauɗe.
4-Saiwar Yaɗiya.
5-Bushashhen Muruci.
6-Azzakarin Bijimi ( SA )
Sai a Busar da Waɗannan Kayan da Muka Ambata.
Bayan Bushewar Kayan,Sai a Daka Su.
Sai a Nemi Kayan Yaji Duka,Amma Banda Maggi Banda Fafi Zabuwa,Banda Kuma Gishiri.
Sai a Haɗa Maganin da Kuma Wannan Kayan Yajin,Sai a Sake Daka Wannan Maganin da Kayan Yajin.
YANDA AKE ANFANI DA MAGANIN
Ana ci a Nama Ko a Tuwo,Ko a Shayi,ko a Kunu,ko Koko,Ko Kuma Fura.
Insha'allahu Idai Anyi Amfani da Maganin Kamar Yadda Muka Ambata Za'asami Waraka.
DOMIN ƘARIN BAYANI
08039372823
08084866639