BAYANI AKAN MAGANIN DAJI (Cancer)
Cancer Wata Cuta ce Mai Matuƙar Hadari ga Ɗan Adam,Tana Haifar da Matsaloli Masu ga Ɗan Adam,Kusan ta Iya Zama Barazana ga Shi Kan sa.
√~ILLAR SA
Yana da Illoli Masu Yawan da Babu Dama Mu Ambace su Baki Daya,Domin kuwa muma Bamu San su Duka ba.
1-Yana Hana Ciwo Warkewa Akan Kari
2-Yana Illata Idanu,Dadashi,Lalacewar Haƙora Lokacin Hakan Baiyi ba.
3-Yana Hana Ciwo Warkewa Kwata-kwata.
4-Idan Yayi Tsanani Yana Sanadiyyar Raba Mutum da Wani Sashe na Jikin sa.
√~YANDA AKE HADA MAGANIN
Za'a Sami Sassaken Runhu da Ganyen sa, Sassaken Magarya da Ganyen ta.
Sai a Busar da Su,Bayan Sun Bushe,Sai a Daka Su Lokaci Guda Suyi Gari.
√~YANDA AKE AMF ANI DA MAGANIN
Ana Sha da Ruwa Ko Kunu,Ko Nono, Amma da Safe Kafin Akarya,Ko Kuma Idan Za'akwanta Bacci.
Ana Iya Wanka da Maganin,Ana Iya Zuba Shi Akan Ciwo Idan Buƙatar Hakan ta Taso, Amma Sai An Wanke Ciwon Kafin a Zuba Maganin.
√~ƘARIN BAYANI.
Tsoho Ko Tsohuwa,Yaro Ko Babba,Mai Ciki,Ko Mai Goyo,Ko Mai Goyon Goyo Tana Iya Amfani da Wannan Maganin.
Domin Ƙarin Bayani
08039372822
08084866639