BAYANI AKAN AMFANIN YAƊIYA:
Yaɗiya Wata Ciyawa ce Mai Yaɗo,Shine Yasa Ake Ƙiranta da Suna Yaɗiya.
Galibi Ana Samun ta a Gurin Sahara,Guri Mai Yashi.
√~AMFANIN YAƊIYA
Tana da Amfani Masu Yawa a Rayuwar Ɗan Adam.
1-Maganin Shawara ce.
Ana Dafata Azuba Zuma Asha,Safe, Rana,Dare,Kofi Ɗai-dai.
2-Idan Aka Sami Saiwar Yaɗiya Aka Dafa da Jar Kanwa Tana Maganin Hawan Jini.
3-Idan Mace Mai Juna Biyu Tana Amfani da Ruwan Yaɗiya da Zuma Yana Wanke Mara,Kuma Yana Sa Asami Sauki Wajen Haihuwa.
4-Ganyen Kuma Yana Wanke Jini,Kuma Yana Maganin Daji (Cancer).
Idan Aka Hada shi da Sauran Mahadin sa Kamar Yanda Ake Amfani da Shi Lokacin Ci.
√~KARIN BAYANI.
Idan Mutum Yayi Amfani da Maganin Kamar yanda Muka Faɗa Insha'allahu Za'asami waraka Cikin Gaggawa.
Allah Shi sa Maganin Yayi Amfani