BAYANI AKAN MAGANIN SHAWARA
√~SHAWARA:
Ita Shawara Wata Cuta ce Mai Bawa Mutum Matsala,a Cikin Rayuwar sa.
Tana da Sunaye Masu Yawa a Cikin Harshen Hausa.
Amma Sanannen Sunan Nata Biyu✌️ne
1-SHAWARA
2-BAYAMMA
YAND AKE HAƊA MAGANIN
Ana Zuwa Jeji a Ɗebo
1-Ganyen Mangawaro
2-""""""""""" Cediya
3-Garahunu Ko Garafunu (Daya ne Duka)
4-Guiwar Angulu, Itace Wannan da Muka Ɗorata Akan Hoto.
√~YANDA AKE AMFANI DA MAGANIN
Ana Haɗa Maganin Guri guda Sai a Kirɓa,Bayan An Kirɓa Maganin.
Sai a Sami Babbar Tukunya a Zuba Maganin da Ruwa,Mai Kyau.
Idan Ya Dahu Sai a Sauƙe Ake sha da Wanka.
√~ƘARIN BAYANI
Wannan Maganin Ana Amfani da Shi Babu Lokacin Dainawa Sai Anwarke.
Cikin Ikon ALLAH Wannan Haɗin Yana Yaƙar SHAWARA Kuma Yayi Nasara Akan ta