Showing posts from October, 2022
BAYANI AKAN MAGANIN ƘARFIN MAZA Ƙarfin Maza Abun Buƙata ne,ga Dukkan Ɗa Namiji. Domin Shine Girma da Ƙimar sa a Gurin Jama'a. Dukkan Girman Matsayin Mutun Idan Ya Rasa Mazankuta Lallai,Ƙimar sa ta Taɓu da Kaso Mai Tsoka. ABU…
BAYANIN YANDA ZAKA KORI TSAKA DAGA GIDAN KA. Tsaka Wata Al'gungumar Halitta ce,Wadda Take Ɗauke da Matsaloli Masu Yawa. Shedanun Al'janu Sun Taruwa Akan ta. Sannan Bakin ta,Akwai Guba,Mai Saurin Halaka Ɗan Adam. Inda Ts…
BAYANI AKAN GANYEN TABATABA. Tabataba Wata Ciyawa ce da Take Kama da Salak. Kuma Tana da Ɗan Ɗoyi Haka,Irin na Raihan. To,Ita Ake Zuwa a Ɗebo da Ganyen Runhu, Sai a Busar da su.Ake Haɗawa da Zuma Ake Sha. Safe Kafin Aci Abinci.…
BAYANI AKAN INGANTACCEN MAGANIN WANKIN ƘODA. Ganyen Yalo ne Irin Wanda Ka Sani Namu na Hausa. Ana Ɗebo Ganyen Yalo,Sai a Sami Ruwa Mai Kyau Sai a Zuba Shi a Tukunya a Dafa shi. Bayan Ya Dahu Sai Sauƙe Maganin,Sai a Nemi Zuma Ma…
BAYANI AKAN CUTAR SANYI (INFECTION VIRUS) Sanyi Wata Cuta ce,da Take Addabar Jinsin Mutane Maza da Mata. Galibi Ana Daukar Cutar Sanyi ne,Imma ta Hanyar Saduwa da Mace Mai Ɗauke da Cutar,Ko Kuma Mace ta Dauka a Gurin Namiji Mai…
BAYANI AKAN ƘWAƘWALWA. Ita Ƙwaƙwalwa Wata Nau'in Hallita ce a Jikin Ɗan Adam. Ita ce ta Haɗa Duk Wata Jijiya da ke Jikin Ɗan Adam. Idan ta Samu Matsala Dukkan Mutum Ya Sami Matsala. Binciken Kimiyya Ya Tabbatar da Cewa Ana …
√ ~BANI AKAN SAURIN KAWOWA A LOKACIN SADUWA DA IYALI Haƙiƙa Matsalar Saurin Kawowa Lokacin Saduwa da Iyali Matsala ce Babba. Domin Rashin Jituwa Zai Wakana Tsakanin Magidanci da Iyalan sa. Sau Tari da Dama Daga Cikin Mata Suna …
BAYANI AKAN MAGANIN SHAWARA √ ~SHAWARA : Ita Shawara Wata Cuta ce Mai Bawa Mutum Matsala,a Cikin Rayuwar sa. Tana da Sunaye Masu Yawa a Cikin Harshen Hausa. Amma Sanannen Sunan Nata Biyu✌️ne 1-SHAWARA 2-BAYAMMA YAND AKE HAƊA MA…
√ ~BAYANI AKAN KOGON HAƘORI Idan Aka ce Haƙori Mai Kogo,Ana Nufin Haƙorin da Ya Ɓule,Imma da Tsutsa a ciki,Imma Babu Ita. Galibin Dalilin Kogon Haƙori,Yana Faruwa ne Lokacin da Ake Kwanciya Bacci Batare da Wanke Baki Ko Aswaki ba…
√ ~BAYANI AKAN MAGANIN BASUR MAI TSURO Ana Samun Wata Ciwa Mai ( Fasa Ƙaba) ana Samun Wannan Ciyawar ne a Guri Mai Laima. Kuma ba Sosai Take Fitowa a Jeji ba,Anfi Samun ta a Gari. Ana Ɗebo Wannan Ciyawar a Kirɓa ta,Sai a Shanya…
BAYANI AKAN AMFANIN YAƊIYA: Yaɗiya Wata Ciyawa ce Mai Yaɗo,Shine Yasa Ake Ƙiranta da Suna Yaɗiya. Galibi Ana Samun ta a Gurin Sahara,Guri Mai Yashi. √~ AMFANIN YAƊIYA Tana da Amfani Masu Yawa a Rayuwar Ɗan Adam. 1-Maganin Shawara…